iqna

IQNA

Musulmin Amurka
Tehran (IQNA) Wani sabon bincike ya nuna cewa musulmi a Amurka a shekarar 2020 sun kashe kudi fiye da kowane Ba'amurke a kasar wajen taimakon marasa galihu.
Lambar Labari: 3486525    Ranar Watsawa : 2021/11/07

Tehran (IQNA) Wata cibiyar musulmi da ke gudanar da ayyukan jin kai a kasar Amurka tana bayar da tallafi ga mabukata a fadin kasar.
Lambar Labari: 3485866    Ranar Watsawa : 2021/05/01

Tehran (IQNA) ‘yar majalisar dokokin Amurka musulma Ilhan Omar ta bayyana cewa, musulmin Amurka kamar kowa a kasar suna da hakkin tsayawa takarar shugabancin kasar.
Lambar Labari: 3485683    Ranar Watsawa : 2021/02/23

Tehran (IQNA) da dama daga cikin masana Amurkawa suna da imanin cewa, musulmin Amurka za su samu sauki wajen gudanar da harkokinsu na addini fiye da lokacin shugabancin Trump da ake nuna musu wariya.
Lambar Labari: 3485449    Ranar Watsawa : 2020/12/11